Hausaunit
Monday, June 10, 2019
Yadda zakayi free browsing Da wayar Android
Assalamu Alaikum, Barkanmu da Warhaka, Ayau muna tafe da sabon MTN free browsing ta Hanyar Amfani Da 24clan VPN , Wanda Kungiyar Tayi kokarin hadawa domin tallafawa mutane wurin samun sauki ba sai mutum ya dinga sayen data ba a koda yaushe. Wannan Saitin Kowace Rana Zaka Yi Amfani Dashi Mega 350mb ne zakaci Idan Ta Qare Zaka Saikuma Gobe Idan Allah Ya Kaimu Zaka Kara Cin Wata datar Babu Ranar Tsayawar sa.. Allah Shiyi Mana Jagora Baki Daya. . DANNA RUBUTUN KASA DOMIN KARANTA YANDA ZAKUYI 👇👇👇👇👇👇👇👇👇 MTN Free Browsing Ta Hanyar Amfani Da 24clan VPN 350mb Daily 2019
Subscribe to:
Posts (Atom)
-
Assalamu Alaikum, Barkanmu da Warhaka, Ayau muna tafe da sabon MTN free browsing ta Hanyar Amfani Da 24clan VPN , Wanda Kungiyar Tayi kokari...